Kabiru Gaya ya sake lashe kujerassa:

Sanatan da ke wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Kabiru Gaya, ya sake lashe zaben majalisar a karkashin jam’iyyar APC.
Sanata Gaya ya samu kuri’a 319,004, yayin da abokan hamayarsa na PDP, Abdullahi Rogo ya samu kuri’a 217,520, sannan Yahaya Bala Karaye na jam’iyyar PRP ya samu kuri’a 30,013.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: