Ko jama’ar jahar kano kun gamsu da bawa Ganduje satifiket?

Hukumar zaben jahar kano ta bawa gwamna ganguje na jahar kano takardar shaidar sake cin zabe a karo na biyu, ko Al’ummar ta kano ta gamsu da yin hakan?

Muji ra’ayinku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: