Da kudin zaben shugaban kasar da muka bawa kwankwaso yayi Anfani dashi wajen zaben gwamna a kano shiyasa ya fadi zabe Atiku:

Ba Na Goyon Bayan Cin Zaben Kwankwasiyya a Jihar Kano Domin Kwankwasiyya Kungiya Ce Ba Jam’iyyar PDP Bace, Kuma Da Kudinmu Na Zaben Shugaban Kasa Sukayi Amfani Wajen Yin Zaben Gwamna a kano. Inji Atiku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: