Yadda kungiyar mata ta Alhidaya a Najeriya ta gudanar da Wa’azin Azumin Ramadan:

Kungiyar mata ta Alhidaya a taraiyar Najeriya ta gudanar da wa’azin watan Azumin Ramadan domin fadakar da matasa don gujewa harkar shaye shaye.

Hajiya zainaf zakari muhammad itace shugabar kungiyar kuma tayi karin haske akan makasudin shirya wa’azin na watan ramadan

Daya daga cikin “ya “yan kungiyar kuwa Hajiya Aisha muhammad ita kuma tayi kirane ga gwamnatoci da masu hannu da shuni domin taimakawa kungiyar ta Alhidaya domin kungiyar ta samu damar gudanar da Aiyukanta a tsanake

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: