Gonar teku ta yaye dalibai 200 a kaduna:

Shugaban gonar teku Alhaji Ibrahim salisu  ya yaye dalibai 200 maza da mata wadan da suka koyi kiwan kifi da harkar shuke shuken itatuwan  marmari da kuma shuke shuken itatuwa domin kaucewa kwararowar hamada.

A jawabin da yayiwa manema labarai yace wannan koyarwa sun yitane keuta ba tare da karbar ko si sin kobo daga hannun ko wanne dalibi ba.

taron yaye daliban ya hada manyan jami’an gwamnati daga wurare da ban da ban da ma wasu daga kasashen ketare.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: