Hanyar Abuja zuwa kaduna an samu tsaro??

Hanyar Abuja hanyace da ta zama wajibi ga matafiya su bi ta kuma hanyace da ma’aikatan gwamnatin taraiya da “yan kasuwa  suke yawan bi a  kowacce rana.

Amma ya zuwa yanzu gwanatin jahar kaduna tana  ikirarin ta samar da tsaro a hanyar ko ma’abota bin hanyar sun gamsu da wannan ikirari na gwamnatin ta kaduna.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: