Ko jama’ar jahar kano kun gamsu da bawa Ganduje satifiket?

Hukumar zaben jahar kano ta bawa gwamna ganguje na jahar kano takardar shaidar sake cin zabe…

Za’ayi Asarar rayuka middin ba’a soke zaben jahar zamfara ba~~gamaiyar jam’iyun Adawa:

Daga Hussaini Baba gusau Jam’iyun adawa da ke cikin jahar Zamfara, sun tabbatar da cewa ‘…

Ga yadda sakamako zaben ya kasance cikin kananan hukumomin jihar Kaduna tsakanin shugaban kasa Buhari da Wazirin Adamawa.

KUBAU LG APC: 67,140 PDP: 13,296 MAKARFI LG APC: 36,625 PDP: 14,494 IKARA LG APC: 44,021…

Kabiru Gaya ya sake lashe kujerassa:

Sanatan da ke wakiltar Kano ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Kabiru Gaya, ya sake lashe…

Dino malaye ya sake lashe kujerarsa:

Labari da duminsa INEC ta bayyana Dino Melaye da ke wakiltar mazabar Kogi ta Yamma a…

Mataimakin Gwamnan Kaduna ya fadi a Karamar Hukumar Kaura:

Rahotanni daga garin kafanchan, sun nuna cewa mataimakin gwamnan Jihar Kaduna kuma dan takarar Sanata karkashin…

Yakubu Dogara ya sake lashe kujerarsa:

Dan Majalisar wakilai ta tarayya da ke wakiltar mazabar Dass, Tafawa Balewa da Bogoro, Yakubu Dogara…

Dino malaye ke kan gaba a sakamakon kananan hukumomi hudu:

Sanata Dino Melaye ne ke kan gaba a sakamakon Kananan Hukomomi guda hudu da aka sanar…

Saraki ya fadi zaben sanata:

Shugaban majalissar dattawa sanata bukola saraki ya rasa kujerarsa inda abokin karawarsa  a jam’iyar APC  Ibrahim…

Rahotanni daga jahar zamfara suna nuni da cewa har ya zuwa yau lahadi ba’a kammala zabe ba:

Daga Husssini Ibrahim gusau Gwamna Abdulaziz Yari Abubakar ya Gamsu da yadda hukumar zabe ta gudanar…