INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN.

Allah yayi wa mahaifin daya daga Cikin Jagororin shahararriyar kungiyarnan wato Rigar Yanci International, Reshen Jihar…

Cikin Shekara Daya Shanu Sama Da 31 Sunyi Batan Dabo A Hannun ‘Yan Sanda A kaduna

Daga Aliyu muhammad,kaduna     Shekara daya kenan da wasu watanni ‘yan sanda suka je Rigarmu…

Ko jama’ar jahar kano kun gamsu da bawa Ganduje satifiket?

Hukumar zaben jahar kano ta bawa gwamna ganguje na jahar kano takardar shaidar sake cin zabe…

Mune muka bada gudun mowa kaso 45% wajen zaben shugaba Buhari da El-rufa’i  ~kungiyar wayar da kan mata domin zaben shugabanni masu inganci:

Daga Aliyu muhammad,kaduna Wata kungiya mai wayar da kan mata domin zaben shugabanni  masu inganci  da…

Mune muka bada gudun mowa kaso 45% wajen zaben shugaba Buhari da El-rufa’i  ~kungiyar wayar da kan mata domin zaben shugabanni masu inganci:

Daga Aliyu muhammad,kaduna Wata kungiya mai wayar da kan mata domin zaben shugabanni  masu inganci  da…

Na rantse da Allah ko mutanen kano zasu kare sai ganduje ya koma kujerar sa~El-rufa’i:

ZARAR BUNU “Na rantse da Allah koda mutanen Kano gaba daya za su ‘Kare sai Ganduje…

Zaben Jihar Kano Babu Wani Inconclusive Karyace Kawai ~ Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara:

  Shehin Malamin Yayi Kira Ga Shugabanni Kamar Haka Inda Yace…Ina Kira ga Baba Buhari Kayiwa…

Mun bawa El-rufa’i goyon baya a zaben gwmnoni da na shugaban kasa~jumare:

Bayan kammala zaben gwamnoni da na shugaban kasa a Najeriya wasu a jihar kaduna suna bada…

Banyi Hatsarin mota ba~El-rufa’i

Gwamnan jahar Kaduna malam Nasiru el-rufa’i  ya musanta jita jitan cewa ya sami hadarin mota. Ga…

Ina taya shugaban kasa murnar lashe zabe~Datti Babawo:

“Yan majalisar wakilai a Najeriya sun yi alkawarin ci gaba da marawa Shugaban kasa muhammadu Buhari …